KIMIYA DA FASAHA YADDA HASKEN RANA KE SAMAR DA WUTAN LANTARKI A KIMIYANCE.
Babu shakka wannan hanyan amfani
da hasken rana wajen samar da
wutan lantarki shi aketa faman yayi
agidaje da asibitoci da dai sauran
gurare domin samun wutan lantarki
domin yin wasu bukatu daban daban
na adam. Acikin Qasa ana samun wani element wanda ake kiransa da suna silicon. shi
wannan silicon babu shakka sau
dayawa anfi amfani dashi wajen hada na,uran dake samar da wutan lantarki tahanyan hasken rana. Shi wannan silicon jama,a sun sanshi musamman ma wanda sukayi karatun chemistry, shi wannan element mai suna silicon babu shakka yana cikin group 4 element.
Duk wani element dake cikin group 4 babu shakka ana kiransa da suna "
metalloid Silicon yanada wasu halaye tattare dashi,
musamman wajen hada kayan cikin
na,uran lantarki domin yanata rawan
gani. Daga lokacin da hasken Rana ya haska shi wannan element mai suna silicon , to shi wannan silicon yanada electrons dasuke jikinsa wanda zamu iya kiransu a matsayin charges , halayen wannan electrons (electric charges) shine daga zaran hasken rana ya haska su to sukan fara QoQari sufara moving from one point to another point . irin wannan halaye dayake dashi shine sai aka sarrafashi tayadda daga lokacin da hasken rana ya haska wannan silicon sai charges din dasuke jikin wannan silicon din su fara yunQurin tafiya , awannan lokacin akan sanya waya wanda wutan charges din. zasubi . Daga lokacin da
.
sukabi ckin waya to daga wannan
lokacin saikuma kaga ansami wutan
lantarki mai qarfi . yanayin hasken
rana yanayin Qarfin wutan da shi abin solan zaibaka. yawanci akanyi amfani
da batura wanda zasuyi chargy ajikin
abin solan tayadda idan dare yayi
baturan zasu baka wuta mai Qarfi
wanda zai isheka amfaninka da
buQatunka WSLM
No comments:
Write Comment