BAYANAI dalla dalla GAMEDA YADDA TSATSA YAKEDA AMFANI ADUNIYA.
Ka dauka cewa tsatsan dake fitowa ajikin kwano ko karfe bayada amfani ko?. To barikaji, duk wata camera a duniya to da tsatsa ake sarrafawa ahada camera na waya, da duk wata camera na daukan hoto, tsatsan daka sani dashi ake hadawa, duk haduwar camera din wayarka babu shakka da tsatsa aka hada, sunan
camera din ana ce masa CMOS camera. C =yana nufin complementary, M =yana nufin metal, O = yana nufin oxide, S= kuwa yana nufin semiconductor, Lafazin complementary ainihin kalmar daga complement ne, idan akace complement ana nufin some thing which is farfect or complete, shi kuwa lafazin metal ma bama sai anfassara shi ba kowa san cewa karfe ne, lafazin oxide kuwa ainihin kalmar daga oxygen ne wato iskan damuke shaka kenan, Babu shakka yau nazo da abinda ba kowane zai yadda sai wanda ya yarda da irin research din danakeyi, dakuma wanda yasan chemistry zai iya yadda da bayanin da zanyi yanzu, idan akace metal oxide to ana nufin karfe da oxygen sunyi reaction
dajuna wato sunhadu, wato aduk lokacin da ruwa yataba jikin wani karfe zakaga tsatsa tafito
saboda acikin ruwa akwai oxygen, wannan oxygen din shi zaiyi reaction da wannan karfen. Bayan dan kwanaki kadan sai kaga tsatsa yafara fitowa, shiyasa idan ruwa yataba karfe idan iska ya hura wannan karfen to daga zaran iska yahura to tsatsa zai biyo baya, shiyasa akeso ayi maza asaka wani mai ko abinda zai hanashi tsatsan
fitowa, shi tsatsa idan yafito yana hana karfe karban wutan lantarki, koda ya karbi wannan wutan kuwa to zai karba ne amma bawai dakyau
ba kamar yadda karfen da baida tsatsa zaikarba ba. To sai karfen da yakeda tsatsan yarikide yazama semi conductor, wato semi ana nufin
matsakaici, shi ba good conductor ba kuma shi ba bad conductor ba wato yana tsaka tsaki ne, shiyasa ake ce masa semi conductor, to itakuwa na,uran computer shi yake so wajen designed na sarrafa kwakwalwar camera na waya da sauran cameras dake jikin wasu na,uran. shiyasa ake kiran wannan cameran da ake hadawa da tsatsan dasuna complementary metal oxide semi conductor Ina fatan masu karatu sungane sirrin yadda abin
yake. Bama cameran waya ne ake hadawa da tsatsa ba, even RAM na computer duk tsatsane yake wannan aiki. amma akan sarrafa tsatsan yadawo normal one bawai yadda yaken nan ba, shiysa suke cewa complementary wato perfect rusted
metal wato karfe mai tsatsa amma tsatsan tacaccene .Ga hoton daya daga cikin kwakwalwan camera
wanda aka hadashi da tsatsa. Inka kalli hoton zaga alamanun tsatsan acikin glass
Ashe dai tsatsama yanada amfani wa dan adam.For further reading
aduba littafin the circuit design and simulation third edition shafina 770 dakuma littafin The introduction to vlsi system shafina 840 aha da fatan kowa ya fahimta
No comments:
Write Comment