NATSANE SHI NA 9 HAUSA NOVELmujallarhausa.com.ngMujallarhausa.com.ng mujallarhausa










Home Hausa Novels| Sabbin Hausa Novels Sirrin Android Addini Hausa fim Fitattun Labarai Hausa Novels Downloads Kannywood MTN Music-Promoted Labarai wasanni

Thursday, February 7, 2019

Home › › NATSANE SHI NA 9 HAUSA NOVEL

Subscribe Our Channel





NATSANE SHI NA 9 HAUSA NOVEL

[Dan iska ne]


WATTPAD ASMASANEE


بسم الله الرحمن الرحيم


9


Rawar sanyi jikin ta keyi tana lumshe idon ta da suka canza kala tsabar sanyin da take ji amma koh dar baiji tausayin ta ba hadde yadda take jirkice jirkice tana motsi,


Saima tafiya da yake slow down ya kuna wakar sa dake tashi slow yana tukin sa cike da Nisha di,


Daidai cikin harabar hotel din yayi parking,kmr ta san lkc da xai iso ta fito sanye cikin hourglass figure 8 off to d shoulder wiggle dress with sleeve wadda bata ida kai mata kasa ba sai karamin veil da ta azama kanta hannu ta rike da latest iPhone 


Ba tare da komi ta bude kofar wadda yayi daidai da vomiting dinda ya turnuke mufeeda with out any solution ta saki she da mugun karfi wadda yasa ya xuba a jikin iftinan da tayi tsaye speechless tana kallon yadda mufeeda ke xabga aman


Oh Allah wat is dis?wat are doing like dis iftinan tafada kmr xatayi kuka ga wata kalan kyankyami da tayi wiping saman fuskar ta ,


Saida ta kare vomiting din ta koma ta jin gina da kujerar tana maida numfashi,


Bude motar yayi ya fito inda iftanan ke tsaye tana wani kakkamewa tsabar yadda take jin jikin ta 


Follow me yafada yanayi gaba she don't have any choice she have to follow him yasa tabi bayan sa 


Simple gown ya suka saya ,sai da suka dauke one room ,saida tayi wanka ta canxa kaya dey spend almost to 1h a wurin,


Fitowa sukayi hannu su sarkafe acikin na juna,kmr wasu couple, Gyale ta tayi using ta goge bakin ta da inda ta fa ta na jikin ta,,sosai jikin ta ya sake 


Ita ta bude kofar gaba wadda yasa mufeeda dake bacci ya fixge ta saurin bude idon ta ta sauke saman nasu da suka aza mata na mujiya


Da sauri ta dauke nata,,,oya go back yafada yana kara jawo iftinan jikin sa,hk will even better for her,hakan yasa ta sauko tafito ta koma baya kwanciya tayi ta runtse idon ta tana jin wani irin bad feeling,,


Duk da halin da take ciki bai hana ta tsine masa ba ba adadi,


Driving yake suna fira da iftinan duk da duk yawon firar iftanan ce keyi daga uhm sai A'a daga karshe ma alama yayi mata da tayi shiru,


"Bakin gate din gidan yayi parking tun bai ida parking ba take kokarin bude motar,taji ta lock dole sai da ta hkr har yayi parking duk da ba kallon sa takeyi ba ama jikin ta ya bata harar ta yakeyi,lock din ya cire wadda yasa ta saurin bude motar ta fita tana tan gadi,


Kallon ta take looking her infinity har ta kasa dauke idon kn yadda taga tana tp she is totally speechless wacece ita ta tambaye kanta,wani numfashi ta sauke ,,tana so ta tambaye MUZFY saide halin shi ta sani tana iya tmbyr sa abun ya bare musu hkn yasa ta kama bakin ta tayi shiru,,,hr suka iso wani plat guest house wadda ya tsaru iya tsaruwa,


"Daker ta iya kai kanta part dinsu don akwai jayawa sosai kowa yayi bacci kmr ba gidan biki ba don yanxu hk past 2 direct bedroom dinta tafada saman bed ta saki matsanan cin kuka tana maiyi wa MUZFY Allah ya isa ba adadi,ks wanka tayi sai na'urar heater mai saka daki dumi ta kunna,ta cire kayan cikin ta ta saka nighty,tayi kwanciya taja duvet ta rufe hr kanta,,


*****Da karfe 2 na ranar lahadi akayi budar kai wanda ya tsaru iya tsaruwa anyi al'ada sosai a cikin sa da dare koh wace amarya aka sadata da dakin ta sai fatan xaman lpy,,


HEMU ne xaune gaban iyayen sa hadda ammy dake gefe tana sauraren nasihar da mijin nata kema danna su,sai take ji kmr MUZAFFAR ne akeyiwa amma ina ita bata taba jin MUZAFFAR yayi mgnr aure bakin sa,,,wani abun taji ya tsaya mata azuciya,


Daga karshe inaso kayi min biyayya Ibrahim kada ka duba auren hadi aka yi mk da muneera ka wulakan ta ta ,koh bada aure ba muneera yar uwar kace IBRAHIM kada kaci amanar xumunci daga karshe ina mai maka fatar alkhairi,Allah ya baku xuri'a dayibba,Allah yayi muku Albarka,,


Ameen su ka amsa gaba daya ummie sai famar doka murmushi take,, Gdy yayi musu yafita jikin sa a matukar sanyaye,,


Part dinda ya xamo mamallakin sa a yanxu ya nufa ,tsaruwa part din ya tsaru ba karya anarke dukiya 


Wane bedroom da yake gefe ya nufa ,gsk koshi kansa dakin ya burge shi duk da ba wani tarka ce aka xuba masa ba,


Wallpaper dakin kadai abun kallon ce balle ma aje ga royal family bed dinda aka shirga,,,


Kayan jikin sa ya rage ya fada toilet yayi wanka yayi wanka ya dauro alwalla jallabiya ya saka yayi raka a biyu yana naimar ma kansa xabin da yafi xama alkhairi gare shi,

"Jallabiya ya xare ya saka kayan bacci ya kashe wutar daki ya kwanta ,idan ya tuna da mgn dad yakanji yanayi na daban,a yanxu yana ji xaiyi xaman aure da muneera koh don farin ciki iyayen su,da hk bacci mai cike da nishadi ya dauke shi,,

Baccin sa koh hour biyu baiyi ba yaji ana knocking da dan karfi yajiya cikin baccin sa wadda yasa shi saurin bude idon sa mmk yake wanene hk da wannan daren 


Tashi yayi ya bude kofar sanye take cikin rosessence lace panty gown wadda iya kart kneel dinta , fuskar nan tayi shafe shafe da hawaye,


Da wani irin salo tafada jikin sa wadda yayi sanadiyar hadewar kirjin su wuri daya ta saka wane irin kuka tana goga kirjin ta a jikin sa,


Cikin kukan take fadin tsoro nake ji Hamma,ks tabuka komi yayi sai shafa mata baya yake alamar is ok,,


Jan ta yayi don su xauna Amma duk wada yaso ta rabe ajikin sa ki tayi hk yasa dole ya kwanta da ita a jikin sa yana mai tsintar kansa cikin yanayin da bai taba tsintar kansa a cikin ba,,


Duk yadda yaso ya kwace ga abunda xuciyar sa ke rayama sa kasawa yayi yadda muneera ke kara shige masa jiki , tsintar kansa yayi da sanya bakin sa cikin nata,,,


"Sosai ya shiga juya ta son ransa saide kam muneera bb ga.... Saide duk da hk yaji dadin kasancewa da ita ya kuma ji dd yadda ya same ta,,ba laifi 


********

Haka sauran amaren hk ta kasan ce a gefe koh wannen su don ba wadda gwarzon nata ya sarara mata,,,


"Mufeeda tun ranar asabar rabon ta da fitowa cikin site dinsu ba gidan amaryar da taje,duk hanyar da tasan xata ga MUZAFFAR bata bi,,

Kwata kwata bai damu da ita ba ya kan manta ta ajikin jerin wa'inda ya sani harakar gaban sa yakeyi cike da miskilanci,shirye shiryen komawar sa yakeyi Canada 


"Fitowar ta parlour kenan ta iske hassenat da hanna suna kallo,hanna na rike da big size din ice_cream tana sha,tunda ta kalle robar ice_cream din taji ranta ya biya(kanta ammy ta hana a saka ice cream cikin fridge din gidan)


Kusa da kanwar ta ta xauna sweet baby sis kallo akeyi hk mufeeda tafada tana sakar wa hanna murmushi,


Hanna najin sunan da ta kira ta dashi tasan ice cream din take so yasa itama ta sakar mata murmushi tace ya Nahar ,will u drink?Hanna ta tambaya da sauri ta daga kai alamar eh 


Gaba daya ta mika mata robar tace u can drink it all am ok with it inji hanna gyada mata kai mufeeda tayi alamar gamsuwa, Nan tafara shan ice cream din hkl kwance,,


Hanna..!!! Hanna..!! Hammad yake kwalawa twin sis din tasa kira Na'am my brox come am here at the parlour ta amsa masa 


Oya give me my ice cream dat brox brought fo...kasa ida mgn yayi ganin yadda mufeeda ta sarka fe teke tauri,daker ya tsaya mata ,kallo hanna tayi tace who brought dis ice cream for u?brox MUZAFFAR tabata amsa atakaice,,


Kuma kika bani Nahar ta tambaye Hanna still tana saka hannu ta cikin bakin ta don ta jawo tayi vomit Wat is there don na baki sis nd u are d one dat said I should give u miye laifi na?


Wani saka dan yatsanta tayi wadda yasa ta jawo vomit da karfi da gudu tafada toilet tana kwarara amai gaba dayan su da Ido suka bita suna tambayar kansu me hk ke nufi...?Gaba daya sai da ta kwarara abinda ke cikin ta ,sa'an tayi brush,


Damn it tayaya xa'ayi taci abinci koh abin sha da yafito ga hannu mazinaci never in life tafada a fili mgnr bata dira ga kunne kowa ba sai kunne MUZFY wadda fitowar sa kenan daga part din dad,,,

No comments:
Write Comment