Amfanin cin kafar kazamujallarhausa.com.ngMujallarhausa.com.ng mujallarhausa










Home Hausa Novels| Sabbin Hausa Novels Sirrin Android Addini Hausa fim Fitattun Labarai Hausa Novels Downloads Kannywood MTN Music-Promoted Labarai wasanni

Sunday, January 13, 2019

Home › › Amfanin cin kafar kaza

Subscribe Our Channel



Daga mujallar hausa Shin Ko Kasan Cewa Kafar Kaza Tana Da Amfani A Jikin Dan-Adam? Dayawa Idan aka ga Mutum Yana cin Kafar Kaza Akan mashi kallon Kaskanchi, Amma kuma akwai wani Sirri da Mutane

basu Sani ba, Dayawa daga cikin mutane basu san cewa kafar kaza tanada mahimmanci sosai ba wajen karin Lafiya musamman bangaren matsalolin kashi, ciwon gabobi, arthritis da Rheumatism da sauransu, sannan yana magance Matsalar saurin nuna Alamun Tsufa a Jikin mutum, yana magance Matsalar hawan jini, yana daidaita jinin ta yadda bazai hauba sannan bazai sauko ba. Kafar kaza tana kunshe da vitamin D wanda yake da tasiri sosai wajen inganta Lafiyar kashi, jijiyoyi tareda karfafa hakora da faratu/ Akaifu 

No comments:
Write Comment