HAUSA NOVEL YARIMA ASMINmujallarhausa.com.ngMujallarhausa.com.ng mujallarhausa










Home Hausa Novels| Sabbin Hausa Novels Sirrin Android Addini Hausa fim Fitattun Labarai Hausa Novels Downloads Kannywood MTN Music-Promoted Labarai wasanni

Wednesday, February 6, 2019

Home › › HAUSA NOVEL YARIMA ASMIN

Subscribe Our Channel




HAUSA NOVEL YARIMA ASMIN

🅿59&60

Hannunta cikin nasa suka isa,zaune suka sami ammi kan kujera tana Jan tasbaha kuyanginta na gefenta.

"Tunda suka shigo idonta ke kan yasmeen har suka gaisa", tana tunanin meyasa take irin wannan tafiyar.

      Muryar yarimace takatseta yana cewa ammi zanje office in had'a duk wasu shaidu gobe zamushiga kotu..

(kasancewar yyiwa ammi bayanin komai)

Cikin jin dad'in har yanzun yana akan gsky tace to ALLAH yabada sa'a, yakaimu yatsaremun kai aduk inda kake..ameen yace yana murmushi.

       " kallon yasmeen yyi yace baby natafi..cikin jin kunya ta ce adawo lfy "fita yyi dukda yaso tarakasa gun mota amma bayaso ammi ta fahimci wani abu.,,,

Bayan yafita ,ammi takalli yasmeen tace oh yau duk kinyi shiru shiru kamar marar lfy, ko wani abu ke damunki ta kafeta da ido,azuciyarta tana cewa ALLAH yasa cikine da ita..

Yasmeen tace ah ah bb komai."

"Ahankali ammi tace jiya wani abu na auratayya yashiga tsakaninki da son?"

Kai aduk'e yasmeen tace eh.

Batace komaiba ta nufi bed room dinta, azuciyarta tana tausayin yasmeen dan tagane cewa yarima yana da fitina,toilet ta shige da kanta ta had'a ruwan dumi had'e da wasu magunguna sannan tazo ta ja hannun yasmeen ,bbu musu tabita..

      adede toilet din ammi ta tsaya had'e da cewa yasmeen kishiga aruwan dumin karki fito saisunyi sanyi..

To tace ta shige toilet din.,,,

Ammi kuwa kafin yasmeen ta fito harta had'a mata wasu magunguna da damesu da madara,tana fitowa tabata tace maza shanye kinji y'ata bbu musu ta shanye duka,ammi tace to kwanta kiyi bacci kinji,cikin jin dadi yasmeen tayi kwanciyarta kan bed din ammi me rumfa na gargajiya irin na sarauta,bbu jimawa bacci Yy gaba da ita Dan da ma bata samu bacci sosaiba jiya..


      ******


Yarima kuwa duk wasu shaidu nasa yarigada yahadasu ,bayan yagama komai yakira umman yasmeen bayan sun gaisa yace mata gobe ne Shari'ar da karfe10:am.

To tace had'e da sanar da shi aiga umar nanma yadawo jiya da dare dan yanaso ayi shara'ar yananan..


Yarima yace umma inbbu damuwa inaso yazo yanxun yasameni a office dina dama bamusan junaba,cikin jin dadi umma tace to ,sukayi sallama..


Yarima befi20 minit dayin waya da ummaba yah Omar yyi knocking,yarima yace yes nan yah Omar yashigo da sallama..


"" cikin sakin fuska yarima yatarbesa ,kallo d'aya yyi masa yagane shi jinin yasmeen ne".


Bayan yah Omar yyiwa yarima jaje nan yasake masa godiya akan k'okarinsa akansu,murmushi yarima yyi yace bbu komai yiwa Kaine.


ahankali yah Omar yace ina yasmeen sarkin shagwaba Nasan kana fama da ita da rigimarta...


Yar dariya yarima yyi yace oh baby Ashe kodai agd ba umma kadai takewa rigimaba harda kai,murmushi yah Omar yyi,azuciyarsa yace shima baby yake cemata kenan.nan yahau basa labarin yasmeen da yadda ya shagwaba.,,,


Ahankali yarima ce Ashe Kaine ka shagwabar da ita kenan,murmushi yah Omar yyi bece komai ba.


"Yarima yakalli agogon dke d'aure atsintsiyar hannunsa yacewa yah Omar muje muyi sallah ko?" Saimutafi gd Ku gaisa da yasmeen dan intaji kazo har office dina bakaje guntaba saitayi kusa kuka.""


Nan suka mik'e ,sai firarsu suke,kamar dama sun San juna bbu wani jida kai ko isa da yarima yanunawa Omar,shikanshi yah Omar din yaji dadi sosai kuma yana mamakin wai shine yau zaishiga gidan Sarki.


       ********

6angaren yasmeen kuwa ,bata farkaba sai 1:00pm da yan mintina,wasai taji jikinta ga tafiyarta ta daidaita.


"Part dinsu ta wuce tayi sallah ta gyara part din yarima,sannan tayi wanka had'e da yin wata fitinanniyar kwalli tasaka pink lass Riga da sket yyi masifar karbarta .


A waiting parlour ta zauna tana jiran yarima yadawo suyi lunch dan jiyane suka fara cin abinci tare sai yau dasukayi break jitake inbatare dashiba bazaci abinciba...sallamar su Maryam da salim ce ta katse mata tunani..


Zaunawa sukayi suna fira abinsu suna dariya...sallamar yarima yasmeen taji juyowa tayi ta ga yabude mata hannuwansa da gudu taje tafad'a jikinsa ,suna dariya itadashi..


Sama yad'aga ta yana juyi da ita ...bata auneba taji muryar yy Omar dinta yana oh ni yah Ashman agaba ake soyewar? ,da sauri ta kalli gefen..


Ido 4sukayi da yah Omar, ihun murna tasaki,had'e da cewa yarima yayah saukeni...da gudu ta fad'a jikin yah Omar tana murna..,,


Maryam kuwa suman zaune tayi ganin wannan kyakkyawan santalelen saurayin,masha ALLAH take cewa azuciyarta dama wannan ne yah Omar din da yasmeen keyawan fadi' aibatayi zaton yawaye hakab...muryar yarima taji yace keeeeee!baki iya gaida mutaneba?


kallon gefen da yah Omar yake tayi cikin class tace ina wuni?Shikuwa yah Omar lumshe ido yyi jin sweet voice dinta ,yace lfy atakaice dan kallo daya yyimata yaji ta tafi da imaninsa

No comments:
Write Comment