Sabon tsari YADDA ZAKA SAWA FACEBOOK DINKAmujallarhausa.com.ngMujallarhausa.com.ng mujallarhausa










Home Hausa Novels| Sabbin Hausa Novels Sirrin Android Addini Hausa fim Fitattun Labarai Hausa Novels Downloads Kannywood MTN Music-Promoted Labarai wasanni

Thursday, January 3, 2019

Home › › Sabon tsari YADDA ZAKA SAWA FACEBOOK DINKA

Subscribe Our Channel


Sabon tsari YADDA ZAKA SAWA FACEBOOK DINKA SECURITY TA YADDA BABU WANDA ZAI IYA HAWA ACCOUNT DINKA KODA YASAN PASSWORD DINKA

Wannan sabon wani tsari ne da facebook suka bawa masu amfani da shafinsu wata dama wanda
xaka kare facebook dinka ta hanyar sanya masa security shi wannan tsari yana da matukar dadi sannan
kuma yana da mungun hadari domin kuma dakayi active na wannan tsarin to facebook xasu turoma da
text.wanda yake dauke da security wannan security to shine abu mai muhimmanci wanda da shine
idan kayi login na account din to xa,a umar ceka kasa pin dinka.to dole saikasa wannan security sannan xai
bude to ka ga kwa babu dama wani yahau fb dinka domin idan yahau
xasu umarci yasa pin to matsalar sa kuma shine idan har ka manta
wannan security da suka baka to kuma ta karema domin babu dama kahau fb dinka saide yanxu koda
ka manta paswod din idan kahau wata operar kayi login to xasuyi text xuwa number ka da new security to sai kaje kasahi sannan ya bude to baride mu fara bayanin kaje
facebook dinka ta opera ka budeshi sannan kayi chan kasa xakaga inda aka rubuta (SETTING & PRIVACY)
to saika shiga nan idan ya bude Zakaga abubuwa A Jere Kamar Haka (GENARAL)
(SECURITY)
(PRIVESY
(TIMELINE & TAGGING)
(BLOCKING)
(NOTIFICATION)
(TEXT MESSAGING)
.
To Kawai Saika Shiga SECURITY Idanya Bude,To Zakuga kai tsaye ya bude muku wuri kamar.haka inda
Idan Kuka Lura Zakuga Jerin Sunaye Guda 3 Uku Na Farko
( 1= Text message login Code Enable
2= Login Notification code .. Enable
3= Login Aproval ON .. Enable)
To Anan Abinda Ake Bukata Shine Duka Anason Sai Mun Maida Enable ta koma Deable Tashin Farko Domin Saita na tsakiya domin shiyafi saukin
saiti watoEmail Notification login
Code kawai saika dann kalmar Enable inda zakaga nan take ta canja kanta daka enable zuwa
kalmar Disable Amfanin saita wannan kuwa shine Aduk lokacin da
wani hatsa bibi yayi yunkurin hawa Facebook dinka tonan take Facebook zasu sanar dakai ta hanyar sakon message zuwa Akwatin email dinka Suma sauran su (Text message login code da Login Aproval) to suma haka xaka musu wato ka maidasu dan enable xuwa denable idan kayi haka shikkenan duk lokacin da wani yayi kokarin hawa account dinka to xasu sanar dakai cewa xa a hau facebook
dinka da opera kaxa da waya kaxa kuma a time kasa sannana xasu turoma da wani new security
domin ka yi amfani dashi kuma ko kaine xakahau fb din naka a
wata wayar to sai sun ma hakan to Allah ya bada sa'a daga wannan shafi

No comments:
Write Comment