Ga yadda tsarin jadawalin neman zaben shugabancin kasar Nigeria zai kasance karkashin Jagorancin Shugaban kasa Muhammadu Buhari kasa akwai sunan jihohin da Sgugaban zai je
Laraba 16-01-2019 Jihar KWARA da Jihar KOGI
Alhamis 17-01-2019 Jihar DELTA da Jihar EDO.
Juma'a 18-01-2019 Jihar KADUNA.
Assabar 19-01-2019 Jihar NIGER da FILATO
Litinin 21-01-2019 Jihar BORNO da YOBE.
Talata 22-01-2019 Jihar SOKOTO da KEBBI
Alhamis 24-01-2019 Jihar ENUGU da
ANAMBRA.
Assabar 26-01-2018 Jihar OYO da Jihar OSUN
Lahadi 27-01-2019 Jihar KANO
Talata 29-01-2019 Jihar IMO da Jihar ABIA
Laraba 30-01-2019 Jihar CROSS RIVER da EBONYI.
Alhamis 31-01-2019 Jihar OGUN
Assabar 02-02-2019 Jihar JIGAWA da GOMBE.
Lahadi 03-02-2019 Jihar KATSINA da
ZAMFARA
Talata 04-02-2019 Jihar EKITI da jihar ONDO
Alhamis 06-02-2019 Jihar RIVERS da BAYELSA
Assabar 08-02-2019 Jihar ADAMAWA da TARABA
Litinin 11-02-2019 Jihar LAGOS
Laraba 13-02-2019 NASSARAWA da BINUWAI
Alhamis 14-02-2019 Rufewa Birnin Tarayya Abuja
Daga mujallarhausa.com.ng
No comments:
Write Comment